Kusan matasa 'yan Shi'a 300 ne mabiyan Sheikh Ibraheem Zakzaky ne suka haddar Alƙur'ani daga sassa daban-daban na Najeriya wanda ddubban al’umma ne suka hallara a birnin Kano don bikin kammala karatunsu wanda mabiyan Sheikh Ibraheem Zakzaky suka shirya. A bikin an duba yanayin kwarewa da kammala haddar Alƙur'ani da suka yi, kuma ya ƙunshi mahalarta daga yankuna daban-daban na kasar.
Your Comment